
A cikin rayuwar da kowane taku yana da tasiri, Abdulhameed Aliyu Tukura ya tsinci kansa a kan wata turba da bai taba zato ba. Gamuwarsa da Najlat Habeeb ta zama silar barkewar wata guguwa ta boyayyun sirrikan iyali da kuma wata irin soyayya mai tattare da sarkakiya. Sawun Giwa babban labari...