
A cikin wannan gagarumin labari mai cike da ban tsoro da ban al'ajabi, Ismail Abdullahi Abdullahi ya gabatar mana da labarin Sihirtacciyaβmace mai dauke da boyayyen iko wanda ya zarce tunanin dan Adam. A daidai lokacin da tsoffin masarautu suke fuskantar rugujewa, kuma yaki ya gauraye ko'ina, bayyanar wannan mace...