
A cikin gidan Baba Malam, inda addini da tarbiyya suka zama ginshiki, Amina (Mamana) ta girma a matsayin tauraruwa mai haskakawa da nutsuwa da biyayya. To amma, a gidan da kishiyoyi ke sa-in-sa, sannan dukiya da matsayi ke raba kawuna, shin biyayyar Amina za ta tserar da ita daga tarkon...