
by Ayshat Dansabo Lemu (Aisha Sabo)
"Nakasa ba kasawa ba ce, kuma kyakkyawar zuciya ba ta taba yankewa." Wannan labarin ya karkata ne akan rayuwar Taimiyya, wata matashiya kyakkyawa wacce kaddara ta jarabce ta da nakasar kafa (gurguwa). A cikin al'ummar da suke kallon nakasa a matsayin...
Tap a star to rate β then tell us more below
Sign in to join the discussion