
A rayuwar kowa akwai sirrin da yake boyewa, amma na Samraah ya bambanta. Wannan labarin ne akan rayuwar wata jarumar mace da ta tsinci kanta a cikin rudani da dambarwar rayuwa. "Tsutsar Nama" labari ne mai dauke da sako mai zurfi akan cin amana, yaudara, da kuma boyayyen al’amari dake cin...