
Daular sarauta tana cike da abubuwan alfahari, amma a bayan labulen masarautar akwai wata guguwa ta sirri mai ban tausayi. Sa'ilin da ƙaddara ba tsammani ta haɗa rayuwar wata ƙanƙanuwar yarinya da ta Yarima Abdul'aziz, sai ta tsinci kanta a tsakiyar wata masarauta inda soyayya ta zama fagen fama, kuma...