
A cikin rayuwar da Ζaddara take rubutacciya kamar zanen dutse, littafin Zanen Dutse ya kawo muku wani Ζasaitaccen labari na soyayya da aka gwada da kaifin gaskiya da nauyin alkawari. Labarin ya biyo bayan jarumar da ta tsinci kanta a tsaka-tsakin zaΙin zuciya da kuma Ζa'idodin rayuwa waΙanda ba su...