
A cikin rayuwar da ake auna darajar mutum ta hanyar dukiya ko matsayin iyali, Zinare labari ne na wata zuciya da ta ratsa cikin tsananin kunci da jarabawar rayuwa domin ta kai ga gaci. Wannan labari ne akan wata matashiya wacce rayuwarta ta yi kama da danyen zinareβwanda aka binne a...