
A tsakiyar wata masarauta mai cike da annashuwa, labarin so, ƙaddara, da kwaɗayi ya ratasu. Littafin "TARAYYA" ya shiga cikin duniyar fada mai kyau amma mai cike da haɗari. A nan ne, bayin fada irin su Rumana za su iya tashi daga ƙasƙanci su zama manyan masu iko, ko kuma...