
Heedaya, wata budurwa mai cike da fara'a, tana da mafarki guda: ta auri ɗan kani ga mahaifinta mai suna Ya Abdul. Amma tsauraran al'adun mahaifinta, wanda ke aurar da 'ya'yansa da zarar sun kammala makarantar sakandare, ya zama babban cikas. Wannan doka ta sa Heedaya dole ta nemi mafita cikin...