
Wata Bakwai labari ne mai ratsa zuciya game da Asma'u, wata budurwa da ke cikin tsaka mai wuya bayan rabuwarta da wanda take so, Ahmad. A lokacin da ta ke ƙoƙarin murmurewa daga raunin zuciya, wani sabon soyayya ta fara bayyana, amma fa ta lura cewa tana da hannu cikin...