
Cikin rudani da dacin talauci, Falmata ta sami kanta a tsakiyar wani gagarumin gwagwarmayar rayuwa tare da 'yan uwanta mata. Kowace rana jaraba ce, kowace safiya gwajin juriya ce. Amma a tsakanin wannan rudani, soyayya za ta iya samun wata kafa? Mafarki zai iya zama gaskiya ko kuwa rayuwa za...