
Shin bin son zuciya zai taba kai mutum ga kyakkyawan karshe? A cikin rayuwar da biyayya ga iyaye da bin shawara su ne ginshikin nasara, wani zuciya ya zabi ya bi ra'ayin kansa—wato Son Zuciya. A Dalilin Son Zuciya babban labari ne mai taba zuciya, wanda ke nuna yadda makanta ta...