
Labarin Adamsy ya karkata ne akan rayuwar wani matashi mai suna Adamsy, wanda rabo da kaddara suka jarabce shi da wani babban baki. Duk macen da Adamsy ya nuna yana so, ko kuma ya kuduri niyyar aura, to nan take rayuwarta ke shiga garari—ko dai ta haukace, ko kuma mutuwa...