
Lokacin da wata kyakkyawar baƙuwa ta shigo cikin wani gida mai cike da riƙon al'ada, nan da nan aka laƙaba mata suna Ajnabiyya—baƙuwar da ba a san asalinta ba. Nesa da gida da kuma mutanen da ta saba da su, dole ne ta koyi zama cikin sarƙaƙiyar al'ada, kishiyoyin cikin...