
na Lubna Sufyan
Labarin Alkalamin Kaddara ya ginu ne akan rayuwar Tasneem, yarinya matashiya wacce rayuwarta ta kasance cike da kalubale, gwagwarmaya, da kuma kuncin zuciya. Tun tana tasowa, Tasneem ta tsinci kanta a cikin wani yanayi na rashin jin dadi daga mahaifiyarta,...
Tap a star to rate — then tell us more below
Sign in to join the discussion