
Alkawari mai cike da kunci, da kuma lokaci mai gudu... A cikin gidan gado (Gidan Gandu) mai cike da mutane, dangi, da kuma suratai, rayuwar Ummulkhairy ta sauya salo a lokacin da ta tsinci kanta a cikin wani ƙunshataccen aure. Shin yaya za ta ji idan aka ce auren da za...