
Farhaan matashi ne mai dukiya amma kuma cike da damuwa da kuncin rayuwa. Wani haɗuwa da Buzu a wani wuri mai daɗi ya fara canja masa tunani. Amma duk da kyan da soyayyar suke yi, akwai wani sirri mai duhu da ke ɓoye a garin Buda, inda labarai suka cika...