
Sumayya ta dauka ta sami masoyi na kwarai, ashe wani lokacin duhun rayuwa ba ya bayyana sai bayan faduwar rana. A cikin wannan littafi na Da Wata Kusan, Sumayya ta gina rayuwarta ne a kan harsashen soyayya mai karfin gaske. Ta bayar da dukkan yardarta, soyayyarta, da kuma sadaukarwa ga mijin...