
An ce so magani ne, ashe ga wasu guba ne mai ratsa jini. Littafin Dafin So ya bayyana wani daddadan labari mai tattare da sarkaƙiyar soyayya, radadi, da cin amana. Labari ne akan yadda kauna take komawa azaba a lokacin da amana ta gurbace, kuma sirrikan baya suka fara fitowa fili....