
na Halimahz (Sa'adiyya Zakariyya Haruna)
A cikin al’ummar da ake auna darajar mace ta hanyar hayayyafar ’ya’ya, wani ma’aurata sun tsinci kansu a cikin shekaru shida na shiru, fadi-tashi, da kuma gwagwarmayar neman haihuwa. "Kayar Ruwa" labari ne mai taba zuciya wanda ya leko cikin sirrin dakin dake cike da kalubalen da suka zarce na...