
"Kamar hauka a sha'ani, cike da ban dariya, nishadi, da kuma rikicin soyayya..." Babu tabbas din samun kwanciyar hankali a duk inda Lami take—wata matashiya ce mai kaifin basira, taurin kai, da kuma watsakkewar da ke firgita na kusa da ita. Sakamakon halinta na hatsabibanci da rashin sabawa dokokin kowa, Lami...