
Rayuwa ba ta taɓa nuna wa Amatu da Usi wata fuska mai daɗi ba, tun suna ƙananan 'ya'yan Bola masu neman abinci a cikin sharar birni. Wani mugun kaddara da kisan kai da suka shiga ba da son ransu ba, ya tilasta musu gudu daga rayuwar da suka sani, inda suka...