
A cikin al’ummar da ke cike da son rai da camfi, an haifi wata yarinya mai suna Munɗo. Maimakon ta tashi cikin ƙauna da kulawa, rayuwarta ta juye zuwa babban gwaji lokacin da aka yi mata ƙage da lakabi da "Mayya"—mutumin da kowa ke gudu, kowa kuma ke tsana. Daga cikin...