na Mrs. Sadauki
Rokon soyayya da mutuncin aure ne suka maida rayuwar wata mace mai juriya ta koma tamkar gidan yari sakamakon tsantsar kiyayya da tsana daga dangin mijinta. Yayinda kiyayyarsu ta gida ta samo asali daga hassada, al'amuran sun dauki sabon salo...
Tap a star to rate — then tell us more below
Sign in to join the discussion