
Taskar Sirri, Girbin Azaba. Labari ne akan Tataah, wata yarinya da ƙaddara ta jefa cikin ƙuncin rayuwa da rashin gata. Bayan ta shafe tsawon lokaci tana fadi-tashi wajen ganin ta kula da mahaifiyarta da kuma jure hantarar kishiyar uwa, sai ga shi rayuwa ta yi mata sauyin da ba ta taba...