
na Miss Xoxo
Nauyin suna ba komai ba ne idan aka kwatanta shi da nauyin "Maraici"—wani lodi da ba kowa ne zai iya dauka ba. A cikin littafin Silar Maraici, Miss Zozo ta fito da mu cikin wani daji na kunci da fadi-tashi, inda...
Tap a star to rate — then tell us more below
Sign in to join the discussion