
Bayan rasuwar mahaifinta, rayuwar Khadija ta sauya daga zama a garin Anambra zuwa ƙauyen Nahuce da ke jihar Zamfara. Khadija, wacce aka haifa aka kuma yi renon ta a Kudu, ta tsinci kanta a wani sabon yanayi inda yaren Hausarta ma ya gauraye da na Inyamurai. A maimakon ta zauna tana...