
na Zaynab Bawa
A cikin daular masarauta mai cike da alfarma da ado, Yarima Fayad ya tsinci kansa a tsaka mai wuya tsakanin biyayya ga iyaye da kuma bugun zuciyarsa. Duk da kasancewarsa yarima mai jiran gado, rayuwar aurensu da mai dakinsa Jidda...
Tap a star to rate — then tell us more below
Sign in to join the discussion