Haɗin Gwiwa
SautiBox Ta Yi Ganawa da Ƙungiyoyin Marubuta na Arewacin Najeriya Don Ƙarfafa Wallafa Littattafai ta Dijital da Kare Haƙƙin Marubuta
SautiBox ta gana da shugabannin ƙungiyoyin marubuta na Arewacin Najeriya domin tattauna wallafa littattafai ta dijital, kare haƙƙin mallaka, da rage satar fasaha.