
Salimah mace ce mai matuÆar kyau da burin rayuwa mai girma, tana mai cewa an halicce ta ne don zama "Matar Manya" masu kuÉi. Sai dai ta samu kanta cikin auren da ta tsana da Abbas, kafinta ne mai tawali'u wanda yake Æaunarta da gaske. Labarin ya ta'allaka ne a kan...