
More like this
"Zagon Kasa" wani littafi ne mai ban tausayi, wanda ya shafi soyayya, daÆilewar zuciya, da kuma fansa. Labarin ya ta'allaka ne a kan rayuwar iyalai uku: na Namra, na Dr. Hilal, da kuma na Kalsoom. Babban jigon labarin ya ta'allaka ne a kan wata yarinya matalauciya mai suna Ataa, wadda take...