
Wannan labari ne mai tsantsar tausayi, wanda aka ce ya faru a gaske, mai bayyana yadda Qaddara ke iya zama maÆiyi sannan kuma masoyin rayuwa. Labarin ya ta'allaka ne akan SADIQ da AISHA, waÉanda aka haÉa su a cikin wani yanayi na Æiyayya mai tsanani. Tafiyarsu ta cike da guguwar rashin...