
"A rayuwa, sakayya ba ta da nisa." Abinda Kayi ba labari ne kawai na soyayya ba, labari ne na yadda rayuwa ke ramawa. A cikin wannan shiri, Basmer Ta Maisanyinta ta Éauke mu zuwa duniyar da kowace dabarar da mutum ya Éulla don cutar da wani, tana dawowa gare shi a...