
AlaÆar Zuci babban labari ne mai sosa zuciya wanda ya duba can ciki na igiyoyin da ke Éure zukata a lokacin da guguwar rayuwa take neman raba su. Labari ne akan wata matashiya wacce ta tsinci kanta a tsakiyar sarÆaÆiyar asirin iyali, cin amana da ba a zato, da kuma...