
A cikin wannan gagarumin littafi na AMANA TA, marubuciya Sumayya Abdulkadir ta kawo mana labari mai cike da darasi da ban tausayi game da nauyin amana. Labari ne akan rayuwar da aka danka wa wasu a matsayin wasiyya, inda aka bar su da nauyin kare mutunci da rayuwar wata sanya...