
Wannan labarin yana tattare da rayuwar Zainab, kyakkyawar yarinya kuma diyar babban Malami. Sai dai kash, duk da cewa an rene ta a gidan karatu da tarbiyya, Zainab tana da burin rayuwa irin ta zamani da nuna isa, inda ba ta cika son raini ko talauci ba. Abubuwa sun dagule mata...