
"Suna ganin mahaukaci, shi kuwa yana ganin gaskiya." A lokacin da duniya ta juya masa baya, mutane kuma suka masa lakabi da "mahaukaci," babban jarumin wannan labari ya tsinci kansa a cikin wani duhu da mutanen da ya amincewa suka jefa shi. Ba Mahaukaci Bane labari ne mai taba zuciya wanda...