
A cikin wannan gagarumin labari na Babban Goro, marubuciya Sumayyah Abdulqadir ta baje mana fasahar yadda "babban goro ke bukatar magogin karfe." Labarin ya ginu ne a kan fafatawa tsakanin girman kai, iko, da kuma dakarun soyayya. Yayin da kaddara ta hada wasu zukata guda biyuâdaya mai taurin kai kamar dutse,...