
A cikin wani gida inda ake tunanin soyayya da amana ba su da iyaka, wani bako ya bayyana da murmushi a fuska amma da guba a zuciya. Bakon Munafuki labari ne mai ratsa jiki wanda ke bayyana yadda mutum guda mai siffar munafunci zai iya tarwatsa kakkarfan dankon zumunci da...