
"A cikin duniyar da zuciya ke neman yanci, amma kaddara da al'ada suka sa mata sarka... Shin muryarta za ta taba fita?" Littafin Bani Da Iko na marubuciya Farida Abdullahi, babban labari ne mai taba zuciya wanda ke bayar da labarin wata matashiyar mace da ta tsinci kanta a tsaka-mai-wuya. Labari...