
Me za ka yi idan har aikin tsaron ka ya zama shi ne makamin da zai rusa duk abin da ka ke Éauka da muhimmanci? Littafin CUTARWA zai fitar da kai cikin duniyar da bayyanar abubuwa ke yaudarar mutane. Bi diddigin jarumai da suka makale cikin tarkon sirri mai zurfi, raddadi,...