
A'ishah da Maryam 'ya'ya ne ga Alhaji Sadiq, wanda yake cike da kauna da kulawa ga iyalinsa. Labarin ya nuna yadda soyayyar uba take zama kariya, ado, da kuma dukiya mafi girma ga rayuwar 'ya'yensa, musamman mata. Amma shin wannan kyakykyawar dangantaka za ta ci gaba da kasancewa mai dorewa lokacin...