
"Kowace zuciya tana da nata sirrin, amma nata nauyin ya wuce tunanin mai tunani." A cikin littafin Damuwata, marubuciya Mrs. Jmoon ta karkata alkalaminta wajen bayyana rayuwar wata matashiyar mace wacce take dauke da wani babban sarki a boye. A zahiri, tana rayuwa kamar kowa, amma a badini, wata boyayyar "Damuwa"...