
A cikin wannan kayataccen littafin, Mariya Adam Aliyu ta dauko mana wani labari mai ratsa zuciya wanda ya ginu akan soyayya, kuskure, da kuma makomar rayuwa. Labari ne akan wata matashiya da ta tsinci kanta a tsaka-tsakin zabi: tsakanin bin umarnin mahaifa da kuma bin kiran zuciyarta. Bayan ta zaba wa...