
par Rufaida Umar
Kasashe biyu, jini daya, amma kuma gida cike da saraki. Bayan shafe shekaru tana rayuwa a kasar Nijar, rayuwar Shatu ta girgiza sakamakon rasuwar mahaifiyarta da kakarta, wanda hakan ya tilasta mata komawa kasar Najeriya domin haduwa da mahaifinta da ta...
Tap a star to rate — then tell us more below
Sign in to join the discussion