
A cikin duniyar da mulki da isa ke juya akalar rayuwa, Ananoh, wata kyakkyawar yarinya mai sauÆin kai, ta tsinci kanta a tsakiyar wata guguwa da ba ta yi tsammani ba. Rayuwarta ta sauya ne lokacin da hanyarta ta haÉu da ta Major General Saheebâwani mutum mai kwarjini, sanyi, da...
Unknown Narrator
SautiBox
1/1/2020
Hausa