
Labarin Fansar Rai ya ginu ne akan Æaddara, juriya, da kuma babban sadaukarwa na rayuwa. Labari ne da ke pito da rayuwar wata matashiya da ta tsinci kanta a cikin wani babban Æalubale na cikin gida, inda take fuskantar tsangwama, gallaza mata, da kuma matsin lamba na rayuwa. Yayin da sirrin...