Daga sako na karkara zuwa ga hayaniya da rudanin birni, rayuwar Fatima ta sauya a lokaci guda. Domin guje wa kangin auren dole da aka so daure ta da shi, matashiya Fatima (Fatu) ta tsinci kanta a birnin Gombe. Amma kaddara ta fara tarbarta da mummunan hadari tun kafin ta taka...