
A cikin wata duniyar da talaka ya zama kamar "karen farauta" a hannun manyan 'yan siyasa, Kamala da Halima sun tsinci kansu a cikin guguwar yaudara da alkawuran karya. Littafin Fitsarin Fako labari ne mai taba zuciya wanda ya fito da tsiraicin yadda masu kudi da madafun iko suke amfani...